School Memory
In The Name Of Allah, The Most Merciful Alhamdulillah Ala Kulli Hallin Ina mai godiya ga Allah (s.w.a) Daya nufemu da samun nasaran kammala wani mataki na karatu. Da fatan Allah ya albarkaci abinda muka karanta. Sannan kuma Ina so zanyi amfani da wannan damar wajen neman gafararku 'yan-uwana dalibai, Domin zai iya yuwuwa a dan zaman nan damukayi daku kila akwai Wanda na taba Bata masa Rai. To Ina fatan za'a gafarce Ni, Nima na yafewa kowa. Akarshe Ina Mai Mana Fatan Alkairi Gaba Dayanmu, Allah Ya Albarkaci Abinda Muka Karanta Ya Kuma Bawa Kowa Sa'a Bisa ga Abinda Yake Nema. ......Na Sanya Wadannan Hutunanne Anan Domin Na Dinga Tunawa Daku Abokai Lokaci Zuwa Lokaci Idan Na Ziyarci Shafin. I Miss You All My Friends ! I Wishes You All The Best ! Signed Mustapha Abdulmumin Y. the2brothers