Shin ko kunsan......
Yadda Zakayi Kira Idan Bakada Kati, A Dauki Na Wanda Ka Kira. Assalamu alaikum..... Ma'abota wannan shafi, A yau muna tafi ne da wata hanya da Kamfanin Airtel suka fitar wadda zaka iya yin kira yayin da baka da kati, koma dai kana da katin baxa, a daukeshi ba sede na wanda ka kira. To A Gaskiya mun saki wannan bayani ne don kawai idan mutum ya shiga wata matsala. Ba wai haka nan ba ka cuci mutum. Kar kuyi amfani dashi ta hanyar da bata daceba. Abin ba wani wahala bane kawai ka danna # sannan seka sa number na wanda zaka kira, Misali: #09074855921 Sede ba kowanne layi ne ake kira yayi ba. NOTE: kar ayi amfani dashi ta hanyar da bata dace ba ko a cuci wani. via: th£-2ßrøthêrs-Lîπks