Posts

Showing posts from October, 2019

Wa Fatima! Wa Fatima!!

Image
....We Can't Ever Forget You Sister Fatima! Allahu Akbar! Yau 22/01/2023 Shekara Bakwai  Kenan da Rasuwarki 'Yar-uwa, 22/01/2016. ....Muna Rokon Ubangiji Allah ya Qara Lullubeki da Rahamarsa. ....Baza mu taba mantawa dake ba har abada!. A duk lokacin da muka ziyarceki ya 'yarwa sai idanu sunyi kwalla, Zuciya kuwa sai ta qarayin kewarki. Muna fatan Allah ya qara haskaka makwancinki, ya kuma sadaki da mai sunanki (Sayyida Fadima Azzahara Salamullahi alaiha) Babar Sharifai, da kuma Abbanki Manzon Rahama (s a.w.a)! Amincin Allah Ya Tabbata A Gare Ki, Randa Kika Zo Duniya, Da Kuma Randa Kika Koma Ga Mahalaccinki ! .....A Qarshe Muna Fatan Duk Wanda Allah Yasa Yaga Posting dinnan, ya daure ya karanta Mata kul-huwallahu ahad kafa uku (3), da niyyan Allah yakai ladan zuwa kabarinta.  Bissalam!