Dukkan Rai Sai ta dan-dana Mutuwa.

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Yau Alhamis 24 ga watan Sha'aban shekara ta 1444 , wanda yayi dai-dai da 16 March 2023. Akayi Jana'izar Aliyu Haidar Abubakar, Muna rokon Allah yajiqanshi da rahama ya kuma sa ya zam mai ceton iyaye ne. Signed: Kawu Ali & his brothers (Al-kazeem & Hamid)