Dukkan Rai Sai ta dan-dana Mutuwa.
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!
Yau Alhamis 24 ga watan Sha'aban shekara ta 1444, wanda yayi dai-dai da 16 March 2023.
Akayi Jana'izar Aliyu Haidar Abubakar, Muna rokon Allah yajiqanshi da rahama ya kuma sa ya zam mai ceton iyaye ne.
Signed: Kawu Ali & his brothers (Al-kazeem & Hamid)
Comments
Post a Comment