Wedding Invitation
Alhamdulillah ! Muna farin cikin gayyatan 'yan-uwa da abokai zuwa wajen bikin daurin aure da za'ayi kamar haka: Rana: Juma'a. Kwanan Wata: 02/06/2023. Lokaci: 2:00pm. Waje: Tudun wadan Pantami, kofar gidan Malam Yaya Akko Gombe, Gombe. Allah ya bada ikon halarta. ☆via-the2brothers-links☆