Wedding Invitation
Alhamdulillah !
Muna farin cikin gayyatan 'yan-uwa da abokai zuwa wajen bikin daurin aure da za'ayi kamar haka:
Rana: Juma'a.
Kwanan Wata: 02/06/2023.
Lokaci: 2:00pm.
Waje: Tudun wadan Pantami, kofar gidan Malam Yaya Akko Gombe, Gombe.
Allah ya bada ikon halarta.
☆via-the2brothers-links☆
Comments
Post a Comment