Posts

Showing posts from March, 2025

#Ramadan kareem (2):

Image
 ....a rubutu na baya #Ramadan Kareem (1), Mun Kawo Wasu Muhimman Lokuta da akafi Amsar Addu'o'i aciki. To Yauma insha Allah Zamu Cigaba da #Ramadan Kareem (2), inda Zamu Kawo Muku Wasu Tasbihai Masu Falala Da Kuma Tarin Lada: MAFI TSADAR ADDU'O I GUDA (12) DA SUKA ZO A HADISAN MANZON ALLAH (S.A.W): 1. LA'ILAHA ILLALLAHU WAHADAHU LA SHARIKA LAHU LAHUL MULKU WA LAHUL HAMDA WA HUWA ALA KULLI SHAY'IN QADIR ( 10 ko 100 ) Manzon Allah (S.A.W) yace wanda ya fadi wannan 100 za a kankare masa zunubai dari kuma za a rubuta masa kyawawan aiki dari Kuma a wannan rana bawani da zaizo da wani aikin alheri kamar nasa sai wanda ya fadi fiye da abinda ya fada kuma za tsareshi daga sharrin shaidan da duk wani abun qi Kuma yace babu wani zikiri ko addu'a kamar Hailala. 2. LA'ILLA HA ILLALLAHU MALIKUL HAQQUL MUBIN. ( 100 ) Manzon Allah (S.A.W) yace duk wanda ya fadi wanann sau dari a rana bashi ba talauci kuma za'a tsareshi daga fitinar kabari 3. BISMILLAHI RAHAMANI RA...

Iftar Mubarak !

Image
  AYYUKA MUHIMMAI GUDA HUDU DA YA KAMATA AYI YAYIN BUDA BAKI: بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ Dukkan mai Azumi yana da aiyukan da ya kamata yayi su Kafin yayi Buda Baki, aiyuka ne masu sauki, da kuma Tarin Lada: Na Farko (1) :  Kafin mai Azumi ya sanya wani abu a Bakinsa, zai ce: اللهم لك صمت وعلى رزقك افطرت وعليك توكلت Duk wanda yayi wannan Addu'a kafin yayi Buda Baki, yana da Ladan dukkanin mutanen da suka yi Azumin wannan Rana. Na Biyu (2) :  Yana daga cikin abubuwan da mai Azumi zai yi kafin ya Buda Baki, fadin: بسم الله الرحمن الرحيم يا واسع المغفرة اغفرلي Duk wanda yayi wannan Addu'a yayin Buda Baki, Allah t. zai Gafarta mishi Zunabansa baki Daya. Na Uku (3) :  Yana da Muhimmanci ga mai Azumi ya Karanta Suratul Qadri kafin yayi Buda Baki: انا انزلناه في ليلة القدر Wanda ya Karanta Suratul Qadri, Lokacin Sahur da Kafin yayi Buda Baki, zai samun Ladan wanda wanda ya samu Shahada ta hanyar Zubar da Jininsa. Na Hudu (4) :  Kowani ma...

#Ramadan Kareem (1):

Image
  Alhamdulillah, Masha Allah Ramadan Mubarak! بسم الله الرحمن الرحيم May Allah help us in standing (in prayer) and fasting in a manner that pleases Him, and may He count us all among the accepted and successful ones. Indeed, He is All-Hearing, Near, and Responsive to Supplications.  -INSHA ALLAHU YAU ZAMU LISSAFO MUKU LOKUTAN AMSAR ADDU'A. -Amma Abin Lura Anan Shine Kowanne Lokaci Idan Mutum Yayi Addu'a, Allah Yana Ƙarɓa, Sai dai Ubangiji Cikin lkonsa da Falalarsa Ya Keɓanci Wasu Lokuta Ya Sanya Musu Albarka da Falala Fiye da Sauran Lokuta. -Waɗannan Lokutan Sun Haɗa Da: 1. DAREN JUMA'A: Wato Wato Ranar Alhamis da Dare, da Kuma Wunin Juma'ar. Manzon Allah (S) Yace: "Babu Wani Bawa Wanda Zai Dace Yana Addu'a A Cikinta Face Sai Allah Ya Amsa Masa".  2. WATAN RAMADAN: "Gaba Ɗayansa Lokaci Ne na Amsar Addu'a.  3. DAREN LAILATUL QADARI:  "Shi ma Lokacin Amsar Addu'a Ne Sosai. 4. TSAKAR DARE: Musamman ma Sulusin Ƙarshensa. Lokaci Ne da Alla...