FULANI / FUL-FULDE
....a wani binceke da akayi akan tarihin Fulani (duk da cewa marubuta littatafan basuyiwa yaren adalciba, sabida sunsa son zuciya acikin wasu bayanan) Amma sun manta da cewa kuma "idan rana tafito...." Hausawa ne suka laĆ™aba wa mutanen da muke kira "Fulani" wannan sunan"fulani". A hakika, abin da ake kira Fulani a yau ba kabila daya ba ce; hadaka ce ta cakude-cakuden kabilu daban-daban. Mbororo su ne asalin Fulbe, yayin da Toronkawa, Sullubawa, da Mallawa duka ba asalin Fulani ba ne. Haka zalika, "Fulanin" ba su da harshe guda daya da kowa ke ji a duk inda yake☹️ (Smith, 1960) Mbororo . "Mbororo" shi ne Asalin Fulbe Wannan bincike ne da ke da goyon baya a wurin masana ilimin dan-adam (Anthropologists) daban-daban. Mbororo (Fulanin Daji) sun kiyaye kwayoyin halittarsu (DNA) da al'adunsu (Pulaaku) ba tare da sun cakuda da wasu kabilun ba. Yawancin wadanda ake kira "Fulanin Soro" ko "Fulanin Gari" sun riga sun za...