... You Are Welcome! !! !!!

MUNAI MUKU MARABA DA ZUWA !

Alhamdulillah muna godiya ga Allah (s.w.t) daya bamu dama muka bode wannan web site din.Tsira da aminci sutabbata ga shugaban halitta annabi Muhammad (s.a.w) da iyalan gidansa tsarkaka!
Mun bude wannan website dinne domin samun posting namu cikin sauki ga masu bibiyarmu a social media irinsune Facebook, WhatsApp, Twitter da-dai sauransu.
Wannan blogs din zai taimakawa masu karatu su amfana sosain, ta hanyar samun ingantattun bayanai na ilmi da Kuma fadakarwa daza muna watso muku acikinsa insha Allah.
Sannan muna godiya agareku tareda fatan alkhairi wajen irin positive comments da kukeyi akan posting dinmu, da kuma liking da share din pages dinmu mai albarka, Allah yasaka da alkhairi ya Kuma bar zumunci! Mun gode.

اٰللهُمَّ أَنْتَ الرَّجَاءْ
وَمِنْكَ العطَاءْ وَإلَيْكَ الدُعَاءْ ...y
أَسْالُكَ يَا جَوَادُ يَا غَنِيُّ يَا كَريمْ ...
أَنْ تَحْفَظني معْ أناسٍ أَحِبَّهُمْ فِيك..
اللهُمَّ فِي الجَنَّة أسكني وِأَسْكِنْهُمْ ...
وَعَنِ النَّارِ أبعدني وأَبْعِدْهُمْ ...
وَمِنْ رِزْقِك الحَلَالْ ارزقني. وارزقهم
وَمِنَ المَرَض اشفني وِشَافِهِمْ ...
وَمِنَ العَافِيَة زدنيِ وزِدْهُمْ ..
وَبِمَغْفِرَتِكَ وَرَحْمَتَك اشملنيَ واشْمَلْهُمْ ..
يَا سَامِعَ الدُّعَاءْ يَا وَاسِعَ العَطَاء.

via-the2brothers-links

​_Ya Allah muna rokonka ka kiyayemu da dariyar makiya, Ya Allah duk rintsin zamani kabarmu da mutuncinmu da addininmu da Imanin mu da suturar mu, Ya Allah muna Neman afuwarka da gafararka da tausayawarka wadda bata da iyaka, Ya Allah kayiwa magabatanmu gafara,  mu kuma Allah ka kyautata karshen mu, Da mu Dasu Ya Allah Ka hadamu a Aljannar Firdaus, Ya Allah Ka biya mana buqatocin mu Na Alkhairi Duniya da Lahira, ka Sauqaqa mana duk Wani tsanani Ya koma Sauqi.

O' Allah! Be with us at every step we take. Guide us in each decision we make. Help us when life gets tough and rough. Bless us with what is sufficient and adequate. Protect us at all times Yaa Allah. Hear us when we come calling. Sooth our hearts when we are troubled and disturbed. Benefit us in this world and have mercy on us in the hereafter.

....wishes you having a nice day!






     

Comments

Popular posts from this blog

Dararen Lailatul Qadri:

£îd Mûbãräk

Taskar Ahlul Baitin-Nabiy (s).